Wakokin Gargajiya
MUSIC : ALH Sani Dan Baldo – Bazawara
Alh sani Dan Baldo mawakin gargajiya ne a nahiyar Afirka wanda dan kasar Nigeriya ne da yayi fice sosai wajen wakokin gargajiya.
Alh. Sani dan baldo mijin dije da binta ya shahara wajen rera waka bawarawa wanda duk wani kisisina, kicihi, kutunguila , da iya yin mace bazawara ya sani wajen da namiji kamar yadda yake fadi a kasarsa.


Wakar bazawara waka ce da wanda har yanzu babu wanda yayi irin wannan waka da yake fadin aibin mata zawarawa domin kuwa shi an masa ya gani.
Zaku iya amfani da alamar Download mp3 da ke kasa domin saukar da wannan wakar.