Hausa Musics

MUSIC : Alan waka ~ Sambage ba Rubage ba

 

Fasihin mawakin nan aminu alan waka ya fitar da sabuwa wakarsa mai suna ‘Sambage ba Rubage ba ‘ wanda alan waka bai bukatar ayi masa wani dogon bayyanin ga masoyansa.

MUSIC : Alan waka ~ Sambage ba Rubage ba

Wanda sai kun saukar domin sauraren wakar ta yadda zakuji irin yayi kalamai sosai akanta.

Alan waka mawaki ne wanda ya iya wakar sosai wanda ba sai an fadi ba.

DOWNLOAD MP3







Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button