Hausa Musics
MUSIC : Alan Waka – chanjin Kudi ft miftahu Umar
Tabbas wannan sabuwa wakar Aminu Abubakar Alan Waka mai suna ‘chanjin kudi’ irin yadda al’ummar sunka shiga cikin rudani da kakani kayi.


Zakuji yadda Aminu abubakar ladan alan yayi amfani da hikimarsa da adabinsa wajen zakulo kadan daga cikin darajar uba.
Wakar Chanjin Kudi waka ce wanda alan waka yayi inda duk mai sauraren wakokinsa basai anyi masa dogon bayyanai.