Matar Adam A Zango ta dawo Gidansa Bayan dogon Yaji da tayi
Matar Adam A Zango ta dawo Gidansa Bayan dogon Yaji da tayi
Tsakanin Mata Da Miji da mata sai Allah
Alhamdulillahi! Daga ƙarshe dai an samu sulhu da daidaito tsakanin jarumi Adam A. Zango da matar sa Safiya Alhamdulillahi! Daga ƙarshe dai an samu sulhu da daidaito tsakanin jarumi Adam A. Zango da matar sa Safiya Adam Chalawa har ta koma ɗakin ta bayan shafe tsawon watanni ta na gidan su sakamakon saɓanin da ya gitta a tsakanin su.
Allah Ya ƙara ba da zaman lafiya Malam Ado Adam Zango, Ya kuma kiyaye faruwar haka gaba tare da kade duk kan wani sharri. Amin. Adam Chalawa har ta koma ɗakin ta bayan shafe tsawon watanni ta na gidan su sakamakon saɓanin da ya gitta a tsakanin su.
Allah Ya ƙara ba da zaman lafiya Malam Ado Adam Zango, Ya kuma kiyaye faruwar haka gaba tare da kade duk kan wani sharri. Amin.