Kannywood

Kotu tayiwa teema makamashi martani kan murya kunya

 

Rahotanni sun bayyana cewar hukumar kula da shaanin kotu a Kano ta gargadi jarumar Kannywood Teema Makamashi kan wasu kalamai da take yi a kan hukunci da aka yankewa Murja Ibrahim.

Jarumar ta yin wasu kalamai kan cewa zata shiga ta fita nan gaba kadan za a saki fitacciyar yar TikTok Murja Kunya daga kurkuku.Kotu tayiwa teema makamashi martani kan murya kunya

Lamarin ya sanya hukumomin Kotu suke ganin kakaman na jarumar sun ci Karo da doka da Oda.

Kafin yanzu an kama tare da gurfanar da Jarumar TikTok Murja Ibrahim Kunya kan wasu kalamai da zage-zage da take wallafawa a shafin ta na TikTok wanda Malaman addini suke ganin babu daa a ciki.

Yanzu haka Murjar tana can a gidan kurkuku har zuwa ranar 16 ga wannan watan da muke a ciki don cigaba da sauraren karar

Ga sautin murya nan da kotu ta aikawa da jaruma tema makamashi tayi nan.

 

 

@freedomradionigeria Saƙon KOTU ga @teema_makamashi kan Murja Kunya #KannywoodTikTok #kano #arewatiktok #Kannywood #Kannywoodactress #kannywoodmovies #kannywood_interview #Kannywoodexclusive #kannywoodcelebrities #murjaibrahimkunya ♬ original sound – Freedom Radio Nigeria







Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button