Kannywood
Auren Adam A. Zango Da Matar Sa Yana Daf Da Mutuwa
A yanzu nan Majiyarmu ta samu wani labari marar dadi daga shafin Nagudu tv inda sunka kawo wani rahoton auren amaryar babban jarumin nan adam a zango da matarsa safiya wanda Allah ya albarkaci su da samun haihuwa daya.
Auren Adam A. Zango Da Matar Sa Yana Daf Da Mutuwa Dalilin Taurin Kai Da Rashin Jin Magana
Zango ya bayar da cikakken labarin abun da ya haɗa shi da matar sa Safiya har ya kore ta gidan su ta shafe tsawon lokaci a can. Da yadda ƴan uwanta su ke neman raba auren bisa kin cika ƙa’idar da ya gindayawa matar ta sa.
Ga cikakken bidiyon labarin daga bakin jarumin wadda za ku iya kallo ta nan: