Labarai

Akwai tausai Murya kunya tayi wani bayyanin siri akan kamata da ankayi

Yanzu haka dai fitacciyar yar tiktok murja Ibrahim kunya tana gidan gyran hali akan bidiyo da take yi a manhajar Tiktok da akwai zage zage da kuma kalamai wadanda basu dace ba tana furtawa a matsayinta na ya mace musulmi kuma bahaushiya.Akwai tausayi Murya tayi wani bayyanin siri akan kamata da ankayi

Domin kuwa al’adar malam bahaushe Akwai kunya da kamunkai musamman ga ya mace shafin hausamini ya tattaro mana wasu bayyanai da ke cikin faifan bidiyo.

Allah Sarki! Abin Tausayi, Cikin Kuka, Jawabin Murja Ibrahim kafin A Daure Ta Abin Da Yasa Ta Zargi Me Wushirya Da Najamu, Murja Ibrahim Din Shahararriyar Yar Tiktok Ta Fashe Da Kuka. Kan Cin Amanar Da Babban Abokinta Da Kuma Qawarta Su Mata.

Zuwa Yanzun Dai Murja An Turata Gidan Gyara Hali, Inda Ake Zarginta Da Qazafi Da Tayiwa Idris Mai Wushirya Tare Da Aisha Najamu.

Ga Bayanin Murja Ibrahim Din.







Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button