Kannywood

Zuwan mu Otel keda wuya ni da Murya yan sanda nayi ramda ita – Mai wushirya

Guda cikin fitattun jaruman barkwanci a shafin TikTok, Idris wanda aka fi sani da Mai Wushirya, yace suna tare da Murja Ibrahim Kunya, a lokacin da yan sanda kama ta.

Zuwan mu Otel keda wuya ni da Murya yan sanda nayi ramda ita - Mai wushirya
Zuwan mu Otel keda wuya ni da Murya yan sanda nayi ramda ita – Mai wushirya

Cikin wani bidiyo da ya wallafa a shafinsa na TikTok, yace suna tare da kira wani saurayinta, bayan sunyi waya sai ya lura kamar ranta ya baci, to daga nan ya raka ta wajen wata mai yi mata kisho ta karasa mata kitso, su dauki kayansu suka nufi otal din Tahir dake Kano, majiyarmu ta samu wannan labari daga shafin gidan radio nasarafm.

Mai Wushirya yace, isar su ke da wuya a cikin mota, sai suka ga wasu maza sun zagaye su, dukda cewar yace ya dauka ma samarin ta ne, sai da suka nuna shaidar su ta cewa yan sanda ne, har suka tafi da ita, dukda tayi tirjiya da fari, domin yan sandan da motar gida suka zo ba ta aiki ba.

Tuni dai al’umma ke korafe-korafe akan yadda Murja ke cin karenta babu babbaka a shafin TikTok, tare da zarginta da bata tarbiyya ta koyarwar addinin musulunci.







Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button