Labarai
Yanzu-Yanzu CBN ya kara wa’adin amfani da tsofaffin kudi har zuwa 10 ga watan fabairu
Babban bankin Nijeriya CBN, ya kara wa’adin amfani da tsofaffin takardun kudi har zuwa ranar 10 ga watan Fabrairu
Gwamnan babban bankin CBN Godwin Emefiele ne ya sanar da karin wa’adin a wata sanarwa da ya sanyawa hannu a ranar Lahadi.
Channels Television na ruwaito Wannan rahoto
BREAKING: CBN Extends Old Naira Deadline Use Till February 10https://t.co/0hYfsHmvw8 pic.twitter.com/wUPna8YdCb
— Channels Television (@channelstv) January 29, 2023
Karin bayyani yana nan zuwa.