Politics Musics
MUSIC: Prince Mk Baagi – Sunyi Failing
Mawaki prince mk baagi wanda mawaki ne da yayi fice sosai a wajen rera wakoki wanda banufi ne.
Prince mk baagi yayi wakar Sunyi Failing wanda ya rerawa Dan takarar shugaban kasa Atiku Abubakar a karkashin jam’iyyar PDP.


Sunyi Failing yana kawo irin matsalolin da wannan Jamiyar apc da suke addabar alumma na cewa sun ishi mutane.
Prince mk baagi yayi kokari sosai wajen wajen rera wannan wakar.