Politics Musics
MUSIC : Nura Oruma – Malam Yasan Allah (Ubandoma)
Fitaccen mawakin siyasa nan nura oruma ya fitar da sabuwa wakarsa mai taken ‘ Malam Yasan Allah’.
Nura Oruma ya sadaukar da wannan wakar zuwa ga hon. kajiji chairman scholarship board Sokoto state.


Wannan wakar mai taken malam yasaan Allah ga kadan daga cikin baitocin wannan wakar.
Mallam ya hanyar Allah
Su kuma sun kire dilan daga (wiwi)
Samanja a rude har ya mari yaron chairman pary.
Sa’adu da yarda Allah sai yayi gwanman a birin shehu.