Hausa Musics
[MUSIC] Hamisu Breaker – Mafarkina
Hamisu yusuf breaker a cikin sabuwa shekarar nan ya fitar muku da sabuwa wakarsa mai suna “Mafarkina”.
Hamisu breaker mutum ne da ya kware wajen wakokin so da kauna a kasar hausa prodcure by Kasheepu Amjad record
![Hamisu Breaker mafarkina [MUSIC] Hamisu Breaker - Mafarkina](https://i0.wp.com/www.hausaloaded.com/wp-content/uploads/2023/01/Screenshot_2023-01-11-09-31-00-354-edit_com.audiomack.jpg?resize=708%2C716&ssl=1)

Mafarkina waka ce ta farko da fitaccen mawakin ya fitar a wannna sabuwa shekarar 2023.
To ita wannan wakar har Abada akwai bayyanai sosai a cikinta wanda sai kayi download ka saurara zaka fahimci zance na.