Hausa Musics
MUSIC: Ado Gwanja – Luwai
Ina Ma’abota sauraren wakokin Ado Gwanja ya sake fitar muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘Lu’wai ‘.
Ado Gwanja yayi fice wajen wakoki soyaya da kuma na nishadi wanda ita wannan Lu’wai itama zakuji yadda ya waketa.
![Luwai [MUSIC] Ado Gwanja - Luwai](https://i0.wp.com/www.hausaloaded.com/wp-content/uploads/2023/01/Ado-Gwanja-Luwai.jpg?resize=708%2C398&ssl=1)
![Luwai [MUSIC] Ado Gwanja - Luwai](https://i0.wp.com/www.hausaloaded.com/wp-content/uploads/2023/01/Ado-Gwanja-Luwai.jpg?resize=708%2C398&ssl=1)
Wakar Lu’wai waka ce da Ado Gwanja yayi kokari wajen kalamai da baitoci da kafiya a cikinta.
Sai kuyi amfani da download mp3 wajen saukar da wakar.