Hausa Musics
DOWNLOAD VIDEO: Salim Smart – sanadin Labarina
Sanadin Labarina waka ce wanda ankayi kalamai na soyayya sosai a cikinta wanda kuma video ya samu aiki sosai.


Sanadin Labarina waka ce da ankayi background Singer da ita a cikin shirin labarina mai dogon zango.
Zaku ga yadda momee Gombe take rawa take rangada wanda kamar itace yar kwalisar 2023 ko miyasa ta kunu wuta haka oho.