Hausa Musics
DOWNLOAD VIDEO: Momee Gombe – Da zance nataho
waka ce wanda ankayi kalamai na soyayya sosai a cikinta wanda kuma video ya samu aiki sosai.
waka ce da ankayi background Singer da ita a cikin shirin labarina mai dogon zango.


Zaku ga yadda momee Gombe take rawa take rangada wanda kamar itace yar kwalisar 2023 ko miyasa ta kunu wuta haka oho.