Kannywood

Dan Gaban Goshin Adam A zango Yasha Suka Akan wannan Bidiyo

Yaron Adam A Zango (Masur Makeup) Na Shan Suka Saboda Bayyana Bidiyon Yan Mata Tsirara Suna Wanka. Bidiyon Daya Wallafa A Shafin Sada Zumunta. Ya Nuna Wasu Mata Da Maza Suna Wanka A Wani Beach A Garin Lagos.

Mansur Make yayi Bidiyon Ne Domin Taya Mutane Murnar Zagayowar Babon Shekara, Inda A Karkashin Bidiyon Ya Rubuta “Happy New Year” Sai Dai Wallafa Bidiyon Keda Wuya Masur Din Ya Fara Shan Caccaka Kan Bidiyon, Inda Mutane Da Dama Su Bayyana Ra’ayoyinsu.

Mansur makeup ya shahara wajen yiwa yan matan Masana’atar Kannywood kwaliya wanda Shiyasa yake amfani da mansur makeup wannan dai yaje wayon shakatawa ne.
Martanin  Mutane

 

Dan Gaban Goshin Adam A zango Yasha Suka Akan wannan Bidiyo

Dan Gaban Goshin Adam A zango Yasha Suka Akan wannan Bidiyo

Dan Gaban Goshin Adam A zango Yasha Suka Akan wannan Bidiyo Dan Gaban Goshin Adam A zango Yasha Suka Akan wannan Bidiyo

[Via]

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button