Kannywood

Chasun Hamisu Breaker wajen bikin Dady hikima Abale wajen Dinner

Chashewar Hamisu Breaker A Dinner Bikin Daddy Hikima (Abale) Da Maryam. Jarumai Da Mawakaqa Sunata Nuna Bajintarsu Wajen Taya Dan Uwan Harkasu Shagalin Murnar Bikinsa , shafin hausamini yana kokari wajen kawowa majiyarmu labaran daga Masana’antar kannywood.Chasun Hamisu Breaker wajen bikin Dady hikima Abale wajen Dinner

Mawaka Da Dama Ne Da Kuma Jarumai Na Masana’antar KannyWood Suyi Cincirindo Wajen Shagalin Dinner Party Da’a Gudanar A Daren Jumma’a Bayan Daurin Auren Na Shahararren Jarumin Daddy Hikima.

Shima Hamisu Breaker Ba’a Barshi A Baya Ba, Inda Ya Nuna Tashi Bajintar, Mun Sami Kawo Muku Wasan Na Hamisu Breaker Ta Yadda Ko Baku Sami Damar Halartar Bikin Ba Samu Sami Damar Kalla Ta Cikin Wayoyin HannunKu.

Ku Kalla Yadda Yagalin Dinner Party Ta Kasance.





Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button