Labarai

Bidiyon yadda mata ke sabuwar wakar daidai anan

Bayan mata sunyi ta rawar chass da Warr yanU kuma an samu wata sabuwa waka inda suke rawar da bata dace ba wanda wannan sabuwa fitsara ce ta fito daga manhajar Tiktok t yadda majiyarmu ta samu daga shafin hausamini inda anka wallafa faifain bidiyon mata suna ta kwasar rawa.

Bidiyon yadda mata ke sabuwar Wakar daidai anan
Bidiyon yadda mata ke sabuwar Wakar daidai anan

Sabuwar Masifar Data Kunnowa Mata A Tiktok, Na Wakar Dai Dai Tanan. Inda Yan Mata Ke Rawar Fitsara. Shafin Tiktok Shafi Ne Da Sabbin Tsiyataku Ke Yawan Bullowa, Musanman Ma Ga Yan Mata Masu Mu’amala Da Shafin.

A Wannan Karon Sabon Challenge Ne Ya Fito Na Wata Waka Mai Suna “Qaunah” Wanda Wani Mawaki Mai Suna Shariff Sadik Umar Yayi Ta, Sai Dai Wakar Tan “Qaunah” Tabar Baya Da Qura, Inda Matan Ke Hawa Wata Baiti Na Wakar Suna Rawar Rashin Daraja Da Ita.

Baiting Itace Da Ake Cewa “Adai Dai Tanan, Dadai Nan Wani Abu Yake Tabani, Riqeni Nan Idan Ka Barni Zan Iya Macewa” Inda Yan Matan Ke Rawar Rashin Daraja Kan Wannan Baitin Wakar.







Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button