Kannywood

Allah yayiwa Jarumi Abdulwahab awarwasa rasuwa

A yanzu nan majiyarmu ta samu wani labari marar dadi daga daya daga cikin mutanen kannywood kuma dan jarida Ahmad nagudu rahoton rayuwa daya daga cikin jaruman Masana’antar kannywood rasuwa.

Allah yayiwa Jarumi Abdulwahab awarwasa rasuwa
Allah yayiwa Jarumi Abdulwahab awarwasa rasuwa

Ahmad nagudu ya wallafa wannan labarin a shafinsa na sada zumunta facebook inda ya wallafa kamar haka.

Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raji’un!!!

Allah Ya yi wa jarumi a masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood Abdulwahab Alhassan wadda a ka fi sani da Awarwasa rasuwa a yau Litinin, 23 ga watan Janairun shekarar 2023 bayan fama da jinya.

Da fatan Allah Ya jiƙan shi da rahamarSa, Ya sa aljanna makoma. Mu kuma da ke kan hanya ya kyautata na mu ƙarshen. Amin.”







Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button