Zan Iya Rantsewa da Allah Buhari da Kudin Noma Yayiwa Yayansu Zarah da Yusuf Aure cewar Surajo Sa’idu Sokoto
Wani rikakken masoyin Shugaban Kasar Nijeriya Muhammad buhari watau Surajo sa’idu Sokoto Ya bayyana cewa.Zai iya ranstuwa da Allah Shugaba buhari ya Aurar da Yayansa ne da kudin noma ba wasu kudaden ba.


“Zan Iya Rantsuwa Da Allah’
Da Kudin Noma Baba Buhari Ya Yiwa Zara Da Yusuf Aure”
Kamar dai yadda aka sani dukkan me bibiyar Shafin dokin karshe a kafar sadarwa na Facebook Zai ringa cin karo da irin wannan maganganun daga Surajo sa’idu Sokoto wanda ya kasance masoyin Shugaba Buhari ne.
Sai dai Yawancin mutane suna ganin cewa Wannan ba Soyayya bace illa kawai raahin son gaskiya in kuma Soyayyar ce to makauniyar Soyayya yakeyi Shugaba Buhari.
Hausaloaded ta tattaro martanin da mutane sunkayiwa wannan mutumi a karkashen wannan posting nasa.
@kabiru Abdullahi Bkd : Duk wanda bai gamsu da maganar da yake rubutawa ba yayi blocking din shi ta yaya mutum yana rubutu ra’ayin shi amma kuna zagin sa,don Allah jama’a mu dai na haka,ni kai na wallahi Wani lokacin bana jin dadin posting ɗin shi, amma ban ga dalilin zagin shi ba
@A A Ahmad Gama : Allah kana ga in yanda wannan jahilin bawan naka yake ƙuntatawa zukatanmu da goyon bayan Azzalumin shugaba ….
Allah kA kuntatawa rayuwarsa katoshe duk wata hanyar sauki a rayuwarsa.
@Dan Garba Caps: Takaici Na da haushina daya da in akayi wa Dan shegiya comments baya reply Daya gane shayi ruwana
@khalipha Bn Sanee umar : Wlh ni lamarin mutuminnan lepin mutane nake gani….haryanxu bama gane mahaukatan riga harse sunfara duka sannan xaace xaatemaka lokacin lalurar tai nisa…inabada shawara da yan unguwarsu da makota da yan uwansa dasu kaishi a tintibi lapiar sa wlh….kar araina lalurarsaAllah yabashi lapia mukuma ykaremu Ameen
@Abdul’aziz Ali fada : ALLAH ya isa da na karanta wanann labrin dan shegiya kawai
@Ahmad Dan Giwa : Wannan Yaron zaisa Mutum yazamo Dan ashariya Yasin toh Kai Don kundun Ubanka Nawa yabaka Acikin Kudin noman tasa Dan Shegiya