Labarai

Yadda Zaka Iya Jan Hankalin Mata Suji Suna Sonka

Akwai wasu halaye da dabi’un da muddin namiji zai siffantu dasu zai ga mata suna sonshi.
Wadannan dabi’un gasu kamar haka:

Yadda Zaka Iya Jan Hankalin Mata Suji Suna Sonka
Yadda Zaka Iya Jan Hankalin Mata Suji Suna Sonka

1: Ka kasance cikin tsafta akida yaushe.
2: Ka iya kwalliya da adon
3: Ka iya cika ido baka da shakka ko tsoron
4: Ka kasance mai mutunta mata da darajasu
5: Ka iya kalaman kambama mace
6: Ka zama mai yabawa mace idan tayi shiga mai kyau
7: Ka zama mutum mai saukin kai a gaban mata
8: Ka zama mai sakin fuska ba me tsare gida ba.
9: Ka zama mai dogaro da kanka
10: Ka zama mai yin kyauta.

Muddin kana tattare da wadannan halayen. To budurwar ka sai tayi da gaske. Domin duk wacce taci karo da kai ji zatayi ina ma kai natane.

A wani labarin Kuma Bidiyon Yan Tiktok Da ake Zargi Da Auren Jinsi suna (m@digo)

Bidiyon Wasu Yan Matan Tiktok Hausawa Da Ake Zargin Sunyi Auren Jinsi. Inda Suketa Shan Tofin Ala Shine. Bidiyon Wasu Yan Mata Guda Biyu Ya Bayyana Inda Akagansu Suna Wasu Abubuwa Na Rashin Kan Gado Tsakaninsu.shafin hausamini ya fara tattaro bayyanai

Inda Ake Ganin Yawancin Bidiyoyin Da Suke Sakewa, Tare Da Juna Suna Rungume Rungume Kamar Matsayin Mata Da Miji. Hakan Ne Ya Jefa Zargi Da Kokonta A Zuciyar Mutane Har Su Fara Tunanin Kodai Sunyi Auren Jinsi Ne (M@digo).

Bayan Bayyanar Wani Bidiyonsu Ne, Mutane Suka Musu Caaa, Inda Aketa Musu Tofin Ala Tsine, Sai Daya Daga Cikinsu Ta Fito Ta Shedawa Duniya Cewa Ita Ba Auren Jinsi Suyi Ba. Kuma Bidiyon Ma Batasan An Daukeshi Ba. Sannan Ta Barranta Kanta Da Zargin Da Mutane Suke Mata Na Auren Jinshi M@digo.Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button