Labarai

Bidiyon Yan Tiktok Da ake Zargi Da Auren Jinsi suna (m@digo)

Bidiyon Wasu Yan Matan Tiktok Hausawa Da Ake Zargin Sunyi Auren Jinsi. Inda Suketa Shan Tofin Ala Shine. Bidiyon Wasu Yan Mata Guda Biyu Ya Bayyana Inda Akagansu Suna Wasu Abubuwa Na Rashin Kan Gado Tsakaninsu.shafin hausamini ya fara tattaro bayyanai

Bidiyon Yan Tiktok Da ake Zargi Da Auren Jinsi suna (m@digo)
Bidiyon Yan Tiktok Da ake Zargi Da Auren Jinsi suna (m@digo)

Inda Ake Ganin Yawancin Bidiyoyin Da Suke Sakewa, Tare Da Juna Suna Rungume Rungume Kamar Matsayin Mata Da Miji. Hakan Ne Ya Jefa Zargi Da Kokonta A Zuciyar Mutane Har Su Fara Tunanin Kodai Sunyi Auren Jinsi Ne (M@digo).

Bayan Bayyanar Wani Bidiyonsu Ne, Mutane Suka Musu Caaa, Inda Aketa Musu Tofin Ala Tsine, Sai Daya Daga Cikinsu Ta Fito Ta Shedawa Duniya Cewa Ita Ba Auren Jinsi Suyi Ba. Kuma Bidiyon Ma Batasan An Daukeshi Ba. Sannan Ta Barranta Kanta Da Zargin Da Mutane Suke Mata Na Auren Jinshi M@digo.

Kalli bidiyon a Nan

Hausaloaded tattaro martanin mutane a karkashin wannan bidiyo.

@Kabir:Yar’uwa Don Allah Muriqa Tunawa da Mutuwa da Kuma Hisabi. Allah Ya Gafarta Mana Zunubanmu, Allahumma-Ameen.

@xeeyayoo:@Mrs_Zinnurain @momarfat_collection kunga inda na tsinci kaina yau

@Mrs_Zinnurain:Ance miki itama dabbace irinki

@momsykhda:Wayyo kaina dghtr rukky banasan janbakifa salma waimeke damunku haka kanku akafara soyayyane

@adamsharada:Akwai kwanciya a ƙarƙashin tukwane! a can ba masu liking

@Musbahu Gambo:jakai har se kun nuna ma dunita ku yan lesbian ne, Allah ya shirya

@nafisa ibrahim ubA:wlh burina sufara bude comme dinsu nai musu rashin mutunci banxayi jakai marasa ilimi

@Yakubu Lawali:wannan kunawa Allah isgili, Mace da Mace meye abunburgewa? Idan bakuji tsoron Allahba tun aduniya zakuga Aya!! ku bakwama boyewa tir!!!

@Matar mijinta insha ALLAH:duniya bakomai bane face rudin shaidan ubangijin ALLAH yatsinewa duk Wanda suke irin wannanMr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button