Kannywood

Ayyirri: Katin Gayyatar Daurin Auren Jaruma Halima Atete

Ayyirri masha Allah wannan abun yayi mana matukar sha’awa farin cikinmu shine Allah ya baiwa duk ya mace miji nagari tayi aure, a Masana’atar Kannywood kuma sai dauka ake daya bayan daya wannan tabbas duk cikarki ‘ya mace gidan miji yafi miki martaba da kima da daraja a nan duniya da lahira.

Majiyarmu ta hausaloaded.com ta samu wannan rahoto katin gayyatar auren jaruma halima Yusuf daga shafin sada zumunta Kannywood Exclusive

AURE MARTABA
Fitacciyar Jarumar Finafinan Hausa Halima Yusuf Atete, tana dab da zama Amarya nan da kwanaki kalillan.

Za a daura auren Jarumar ne, da Angonta Mohammed Mohammed Kala, a ranar Asabar, 26 ga watan Nuwamba 2022, da misalin karfe 10:30am na safe, a Abuja Sheraton Bus Stop, Juma’at Mosque, a garin Maiduguri, da ke Jihar Borno.

Kafin ranar daurin auren za a yi shagulgulan biki, da suka hada da Kwallon Kafa, Margi Day, Arabian Night, da kuma Dinner.”

Ayyirri: Katin Gayyatar Daurin Auren Jaruma Halima Atete
Ayyirri: Katin Gayyatar Daurin Auren Jaruma Halima Atete

Karanta wani labarin : wata Mata ta kai Mijinta Kotu Saboda yana kwana Zidigir Ba wando

Malam ya bada labarin yadda wata matar aure ta kai mijinta kotu saboda baya kwana da wando zigidir yake bacci kai kasan wannan abu sam baiyi ba yadda matarka wai zata kai ka kara saboda kwana ba wando halan ina takeso yaje ya kwanta ba wando.

Ga yadda abun ya faru

” Wani abokina ya bani wannnan labari yace abun a gabansa ya faru a wani kotun kauye bazan fadi kauyen ba. A wani kauye ne ya je kallon Shari’a a kotu kawai sai ga wata mata tazo kawo karar mijinta wai yana kwana tsirara ba wando kaji sakarci da shashancin fah kuma ta iya kawo kara.

Alkali yazo ya zauna rigistara ya karanto wane wane wanda matarsa ta yi kararsa yana kwana ba wando to da ta gamu da daidai ita shi kuma da ya tashi yace allah gafarar malam to kali abinda take kararka da gaske ne yace da gaske ne, to miyasa.

Mijin yace fitsarin kwance take inmuka kwanta kullum sai ta fitsare ni ,in na tashi da asuba zanje sallah kullum sai na ta wanke wanke sai naga kwanda in tuɓe.

Matarsa kuma sai ta fashe da kuka wayo Allah yaci mata mutunci, ke kuma gina masa mutunci kinkayi.”Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button