Politics Musics

MUSIC : Rarara – Kashim Da Tinubu Zan zaba ft babban chinedu

Fitaccen mawakin nan na siyasa Dauda kahuta rarara yayi sabuwa waka ga Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar Apc Bola tinubu.

 

Rarara ya baiwa wannan waka suna “kashim da Tinubu Zan zaba” wanda yayi kalamai sosai a cikinta.

Rarara ya fitar da wannan waka ne saboda bada tashi gudumuwa ga jami’yarsa ta apc da kuma dan takarar jam’iyyar Apc.

Wanda zaku iya amfani da alamar Download mp3 domin downloading.

DOWNLOAD MP3

 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button