Hausa Musics

MUSIC :Nura M Inuwa – Rana Dubu

Nura M inuwa yayi wannan wakar mai suna Rana Dubu ta soyayya.

Wanda kuma da ita wakar tayi dadi sosai da irin kalamai da yayi amfani wajen rerata da Qafiya da dai sauransu.

MUSIC :Nura M Inuwa - Rana Dubu

Rana dubu waka ce da zakuji dadinta sosai da sosai domin kuwa akwai kalamai sosai a cikinta.

Kuyi amfani da alamar download mp3 wajen saukar da wannnan waka.

 

DOWNLOAD MP3

 

 Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button