Kannywood

Bidiyon Yadda Murja yar Tik Tok ta Fashe da kuka kan zargin Madigo

Murja Ibrahim (Yar Tiktok) Ta Fashe Da Kuka Kan Ana Zarginta Da Cewa Ita ‘Yar Madigo Ce, Matashiyar Ta Fashe Da Kukan Ne A Wani Bidiyo Inda Ta Karyata Zaton Da Wasu Keyi Akanta Na Cewa Ita ‘Yar Madigo Ce.

Tace Ita Dai Abarta Da Tayi Bidiyo Ta Daurashi Akan Sociyal Mediya, Domin Burge Mutane Da Kuma Nishadi, Amma Ashe Cikin Masu Kallanta A Soshiyal Mediya Da Masu Kallonta A Gari A Zahiri Suna Mata Wannan Mummunar Kallon Na Madigo.

Ta Bayyana Cewa Kila Dai Akwai Wani Laifi Da Ta Aikatawa Ubangiji Ne. Ya Jarabceta Da Wannan Zargin Da Ake Mata, Cikin Hawaye Take Wannan Bayanin Nata. Kalla Bidiyon Anan

“Murja tace abinda ake alarshin iubangiji sai ya girgiza ake cewa inayi wayyo ni Allah ni murja ni rayuwa ta ishe ni.

Ni ba wani kudi ne dani ba ni ba wata tsiya ce dani ba amma ana cewa wai ina madigo zaku ga tana kuka”

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button