Labarai

Masifa Data Kunno Kai A Shafin TikTiko Abun Ya Munana

Wata Sabuwar Musifar Data Kunno Kai A Shafin Zada Zumunta Na Tiktok, Tabbas Abubuwa Da Dama Suna Faruwa A Shafukan Sada Zumunta Na Zamani, Wanda Sun Munana.

Andade Ana Kuka Da Shafin Tiktok Har Mutane Ke Bukatar Arufe Shi Gabaki Daya Ko Za.a Sami Saukin Sabbin Fitintunu Da Fitsaran Dake Faruwa Musannam Ma Ga ‘Ya ‘yan Hausawa,

Yanzun Sabuwar Fitinar Data Kunno Kai Itace Zakaga Matan Aure Masu Ciki, Suna Bude Cikinsu Suna Rawa. Hakila Wannan Wata Sabuwar Fitina Ce Ga Al’ummar Mu Ta Hausawa Da Musulmai Gaba Daya.

Hakan Yasa Malamai Su Fara Fitowa Suna Raddi Tare Da Zazafan Wa’azi Ga Masu Aikata Wannan Sabuwar Fitinar Data Kunno Kai Ga Al’ummar Mu Ta Hausawa. Mun Kawo Muku Bidiyon Wani Malami Inda Yake Caccaka Akan Wannan Lamari.

Ku Kalla Bidiyon Nan Domin Jin Zazzafar Bayanin Malamin.

[Via]Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button