Kannywood

Ado Gwanja Ya Yi Zazzafan Martani Ga Lauyan Da Ya Kai Ƙarar Sa Kan Waƙar CHASS

Ado Gwanja Ya Yi Zazzafan Martani Ga Lauyan Da Ya Kai Ƙarar Sa Kan Waƙar CHASS mai taken bayana yana ciwo asosa wanda ya fitar shekaranjiya duk da barazanar da ankayiwa ado gwanja.

 

A cewar mawaƙin, “muddin kai mai tarbiyya ne kuma ka bawa ƴaƴan ka tarbiyya daga gida, babu wata waƙa ko wani abu da zai lalata wannan tarbiyyar a waje”.

Ado Gwanja ya kara da cewa wannan wakar har sunyi ciniki da wani wanda kuma sun shirya ya sayar masa saboda haka bazan hanashi fitar da wakarsa ba kuma ba dan garin nan bane.

Saboda haka yana da yanci ya saki wakarsa, sa’a nan wata Allah nayi waka ta babu wani wanda yazo yace nazo zai taimakamin da sisi ka fara sana’a ba

“Amma sai lokacin da na gama hustling dina na sha wahalata Allah ya kawomin arziki ko dama naci arzikin wahalata wai in dakata.”

Ado Gwanja dai yace daman babu wasu kalamai da yayi amfani da su wajen yin wakar ba balantana wani yazo ya zuba masa garin tsada kalmomi ne da Ankayi amfani daman akwai wakar tun can damanin da kawai sabon tata yayi.

Ado Gwanja yace daman tun can zamanin da akwai wannan wakar da tsofaffin mu suke amfani dani wajen jindadinsu a dandalinsu na kauye saboda haka ba sabon abu bane.

Sa’a tarbia charity beginning at home doka daga gida take tashi, yanzu shikenan wannan can lauya idan ya mutu ankanga diyansa babu tarbiya sai ace ado Gwanja ne ya lalata tarbiyar dinsa akwai wakar Asosa.”

Domin sauraron cikakken labarin da hirar da aka yi da Gwanjan kan wannan lamari, da tashar YouTube mai Nagudu tv sunkayi da shiMr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button