Kannywood

Yanda Yan Matan KannyWood Ke Shaqatawa A Dubai

Duniya Sabuwa! Bidiyon Yanda Maryam Yahaya, Momme Gombe Da Minal Ahmad Ke Shaqatawarsu A Kasar Dubai, Matasan Yan Matan Jaruman KannyWood Din Dai Sun Bushi Iska Inda Su Tafi Kasar Na Dubai Domin Yawon Bude Ido Da Kuma Shaqatawa.

Daga Nan Ne Maryam Yahaya Ta Tsaya Domin Murnar Zagayowar Haihuwarta (Bithday). Jaruman Dai An Nunasu A Kasar Ta Dubai Inda Suke Morewa Rayuwarsu, Tare Da Jin Dadi Da Raye Raye, Kamar Basu Da Wata Matsala.Yanda Yan Matan KannyWood Ke Shaqatawa A Dubai

Mun Kawo Muku Wasu Daga Cikin Bidiyoyin Nasu Inda Suke Shaqatawa.

Ku Kalla Kugansu A Wannan Bidiyon Dake Kasa. Muna Musu Fatan Alkairi.

Sources: Hausamini

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button