Labarai

Kalli irin Sabuwar Salon bidiyon rawar da Safara’u da Mai gidanta Mr442 Sukeyi

Kowa dai ya riga yasan cewa safiya yusuf wacce akafi sani sa Safara’u kwana Casa’in a Yanzu kuma Safaa bayan data koma mawakiyar gambara.

Kalli irin Sabuwar Salon Vedion rawar da Safara’u da Mai gidanta Mr442 Sukeyi
Kalli irin Sabuwar Salon bidiyon rawar da Safara’u da Mai gidanta Mr442 Sukeyi

Tun fara wakarta Safara’u ta samu mabiya ba kadan ba ita da mai gidanta, sun fito da salon rawa iri iri daban daban wanda a yanzu ma sun fito da wata sabuwar salon.

Ga Vedion nan.

https://youtu.be/to019u_d-lI

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button