Hausa Musics

VIDEO + AUDIO : Muhammad melery- Zanyi Wuff

 

Muhammad melery wanda yayi fice wajen wakokin soyayya ya fitar sabuwar waka mai suna “zanyi Wuff”.

Muhammad merely yayi wakar ne dalili fim mai dogon zango mai wuff series wanda lilin baba shine mai wannan shirin.

Wakar zanyi Wuff ta samu haskakawar lilin Baba da ummi rahab wanda wakar tayi kyau sosai zaku ga yadda wakar tayi kyau.

 
 Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button