Labarai

Shin da gaske an kama malam Bashir Ahmad Sokoto ?

A yau din nan ranar assabar an tashi da wani lamari a jihar Sokoto na zanga -zanga wanda al’ammarin ya harzuka matasa sunkayi zanga zanga lumana amma daga baya ta juya zuwa zanga zangar da bata lumana ba.

Daga nan sai wasu sunka ƙirƙiri karya da cewa an kama babban malamin addinin musulunci dake Sokoto malam bashir Sokoto alhamdulillahi sai gashi mun samu gaskiyar lamarin daga shafin babban malamin.

Assalamu Alaikum Wah Rahmatul-Laah.
Yanuwa jita jita tana yawo wai an kama Malam , to wannan ba gaskiya bane. Karyace ake yad’awa babu Wanda ya nuna masa ko dan yatsa, Yana gidan sa cikin iyalinsa Kuma cikin koshin lafiya.

Sanarwa: Mustapha Bashir Albaniy, Media Team.”Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button