Uncategorized
Jamb Result: Yadda zaka duba Jamb Result 2022
A yau din nan hukumar kula da shiga babba makaranta sama ga sikandiri sun fitar da sakamakon daliban da sunka rubuta Jamb a wannan shekara.
Shin taya zan duba Sakamakon Jamb
1. Abu na farko ka tabbata layin da kayi rijistar jarabawar jamb yana a wayarka.
2. Ka tabbatar da layin wayarka yana da kati a ciki
3. sai ka rubuta kamar haka UTMERESULT zuwa ga 55019.
Ka tabbatar da akwai aƙala naira ₦50 a katinka
Shikenan nan take za’a turomaka sakamakon jarabawar ka.
Ko kaje cafe da ke kusa dakai domin a duba maka.
Allah yasa adace Amen.