Labarai
Farfesa Ibrahim Maqari, ya yi Allah-wadai da kashe musulmai ‘yan Arewa a Jihar Anambra
ya yi martani ga Malam da suka goyi bayan Arniya Deborah
Limamin masallacin Juma’a na kasa Nijeriya, Farfesa Malam Ibrahim Maqari, ya bayyana damuwarsa kan abunda ‘yan Ta’addan IPOB suka yiwa Musulmai.
Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na Facebook kamar haka,
“Musulmai masu nemawa shekakkiya mai dura ashar ga mafi tsarkin tsarkaka hakki, mun zaci ko da tofin Allah tsine zasu yi akan kashe mata, Musulma mai ciki da ‘ya’yata da aka kshe a Anambra, basu ji ba, basu gani ba.
Subhanallah”. Inji shi.