Kannywood

Sarkin waka yana neman shawarar ku Akan yadda za’a kashe Naira Miliyan 50

Sarkin waka nazir m Ahmad ya nem al’umma su bashi shawara akan wannan magana inda ya wallafa a shafinsa na sada zumunta kuma yanzu haka ana kan tattaunawa

“Naira Milyan 50 Ce, Wai Da A Rabawa Mutane Goma Da A Bada A Gina Masallaci Da Ita Wanne Ya Fi?”

 

View this post on Instagram

 

A post shared by Sarkin wakar sarki sunusi II (@sarkin_wakar_san_kano)

Wanda an samu duban mutane kowane yana bada tashi shawara yadda ya dace yayi da kudin wanda zamu kawo muku kadan daga cikin martanin mutane.

@madam_korede : Arabawa mutane mana

@Ibrahim_birnewa : Masallatai sun yi yawa a gari.

@arewa_ premium_pics: Sarki akwai ma bukata wlh don Allah a taimaki al-ummar Annabi da Su

@real_musanwaka : Duk Yadda Kai Daidai Ne Shakundum Babban Limaminmu. Tafiya Dai Baharin Ilminmu. Dadyn Mu Kai Kadai Aka Cewa Sarkin Waka. Shugaba Me Allah

@hasana_muhd: A rawabawa mutum goma a gina ma sallaci yafi a gina masallaci

@king_larama : A gina masallaci saboda idan aka rabawa mutum goma za suyi wani uzirin su dashi ne amma idan aka gina masallacin 50m shi Wanda ya bada kudin gina masallacin sai ya samu lada fiye da miliyan 50 kuma koh bayan ransa lada zai rinda binsa

@ummytah_noor : Arabawa mutum goma wata kila sanadin hakan yazama silar farincikinsu dakuma iyalansu amma kuma awani gefen gwara abawa Allah wllhy agina masallacin zaifi

Zaku iya shiga akan link din domin bada shawarar ka/ki kila ita zatayi daidai da ra’ayinsa ko Allah yasa ta zamo mafificiya.







Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button