Labarai

Muneerat Abdulsalam ta sake dawowa musulunci daga addinin budda

Shahararren mai kalaman batsa a shafukan sada zumunta Muneera Abdulsalam ta bayyana cewa ta bar addinin musulunci ta koma addinin Budda.

Muneera ta ce ita Kirista ce, amman daga baya ta dawo addinin musulunci. A yanzu kuma ta yanke shawarar komawa addinin Budda.

Yanzu dai Muneera ta ce ita yar addinin Budda ce ba musulma ba.

Ta sake wallafa a shafin ta kamar yadda ta wallafa cewa ta sake dawowa musulunci kamar yadda ta wallafa a shafinta na facebook Muneerat Abdulsalam tana cewa.

Assalamualeikum ta Allah wa barkatuhu

Ashadu an la ilaha illa illa-ilah, wa ashadu anna muhammadan rasul ullah.” Translation: “There is no God but God (Allah . there is none worthy of worship but Allah), and Muhammad is the Messenger of Allah. AND I JUST MADE A MOVIE ALONE
Allah ka amshi ibadarmu, ya azumin yau, nidai banjishiba alhamdulilah
Jamaa kunji yadda yake da zafi idan namu ko ya bijere ko kwace hanya ko? Nasan abun ya dameku? Haka muma mukejin zafi duk lokacinda aka ware mu, ko aka tambayemu yanzu ke musulmace? Naji kinyi Ridda,Naji an kulleki sabida addini, kullum sedai agayamaka naji wannan, naji wancen, nidai ban musulunta domin mutum ba sai don Allah, shine nake gayawa sirrina, shine babban abokina, shine don dakunsan asalin dai Allah nan, shiyasama har yanzu mukeda matsala da yenuwanmu Arewa, wasu suce banida wani anfani sai batsa, kuma fissabillilah ba haka abun ya ke ba .

Ina consultancy, zan kira mata da mijinta muyi magana ta zoom ko ma Clubhouse har sai mungano sillar matsalar da yadda zaayi inma akwai matsala, in na likitane gane jikin matsalar ta inda matsalar yake, in na asi abubuwa dayawa, na hakura dasu don da kuma kunsan ba hakabane kunaso acikin wuni daya in chanza in zama abinda ba niba, nikuma ba haka nakeba, in yazo ta farnin addini muna kokarin koya kuma bazanzo kan social media inyi ta over sabi ba, zan hakura har sai na iya larabcinan inshaAllah sai inyi dakyau, Dan Allah jamaa addini ba abin wasa bane Sam Sam, karkuyi kuskura kuyi furuci mara dadii kamar Wanda nayi, Abinda nayi ba daidai bane a idon Allah da duniya baki daya,ina neman gafara kuyimin afuwan, har cikin zuciyata bazan sakeba, kuma akwai dalilai da yasa nayi hakan , kuma dalilai masu karfine, kuma sirri ne.

Gaskiya magana shine musulunci na kowa ne, kuma ba ridda nayiba,, kuje kasa ku kara karanta, sai danayi shahada da turanci kafin nace banayi nace banyii ridda ba, ku kara komawa ku duba post din dakyau Wanda yakeson wallahi ko wani azumi nakan raba wa yenuwa kudin abinci da da kayan azumi, wannan shekaran ban samu nayiba kuna yana damina don sabo, shine dalilinda yasa bari nacetaimako duk yadda ta kama ba matsala tambayan iya raba kamar buhu biyu a kaduna,biyu maiduguri, da yola da sauransu,wallahi banyi da niyyar inci ko naira,daya diga cikiba, ina Bude Facebook yau sai zagi, wazai bawa fakissa irinki, ke kike jawomaba balai a kasa, gara ki mutu mu huta, mai addininkii, wannan kam ya zama kamar ruwan sha, na sabayau sai ga, zanyiwa duk Wanda ya turo kudin sakanin jiya da rai dm, ko kuyi indicating a comment section, with prove, in kuma kunason yinyi muku dakaina zanyi ..
Nagode, Ramadan kareem ????
Muneerat abdulsala”

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button