Hausa Musics
[MUSIC] Farfesan waka – Gwadaben Hassada
![Gwadaben hassada [MUSIC] Farfesan waka - Gwadaben Hassada](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2022/03/farfesan_waka-20220308-0001-1024x1024.jpg?resize=249%2C48&ssl=1)
![Gwadaben hassada [MUSIC] Farfesan waka - Gwadaben Hassada](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2022/03/farfesan_waka-20220308-0001-1024x1024.jpg?resize=249%2C48&ssl=1)
Suleman Farfesan waka ya fitar da sabuwa waka mai suna ‘Gwadaben Hassada.
Farfesan waka yana kira ga matasan Nigeria da su jajirce wajen neman takansu domin sune goben nigeria.
A cikin wannan sabon album mai suna zamantakewa wakokin akwai nishadantarwa tunanarwa da fadakarwa duk a cikinsu.
Kuyi amfani da alamar download mp3 dake kasa domin sauke wakar a wayoyinku.