AddiniLabarai

Bello yabo yayi Raddi mai zafi ga Turji Bayan yace karya yake Basu zauna Gidan yari ba

Sheikh Bello Aliyu Yabo yayi kacha kacha da shugaban yan ta’adda bello turji inda yake cewa bello yabo yayi masa karya da cewa sunyi zaman gidan yari tare.
Sheikh Bello yabo yace wanda a musulmi bai kama kashe mutane saboda hukuncin kashe rayuwar mumini daya wanda baiji bai gani ba.
To shine wannan jahili yake cewa wai shi yanzu yana so ayi sulhu da shi bayan yanzu idan ankace ya fadi mutum nawa ya kashe shi a sanya shi aljannah bai iyawa inji bello yabo.
Bello yabo ya kara da cewa ga dan ta’adda da ya gagari jami’an Nigeriya gashi harda yan jarida ke zuwa inda shike yayi bidiyo da shi ana masa tambayoyi kenan karya ce ansan inda yake.
Bello yabo yace kaga kenan gwamnatin Nigeriya shegiya ce har mai rike da ita,malam yace bai wani kewaye kewaye duk wanda ya bari yakai gobe Allah ya ɗewa uwatai albarka,mallam yayiwa gwamnatin Nijeriya wankin babban bargo.
Ga sautin murya a cikin alamar video da ke kasa mallam nan ku saurara kuji yadda yayi kacha da kacha da gwamnatin Nigeriya.
Ga sautin murya nan kasa ku saurara.







Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button