Hausa Musics
[MUSIC] Adam A Zango – Diana
Adam a zango yayi wakar Diana mai sabon hausa hip hop Wanda daman ya saba da irin wadannan wakoki.
Adam a zango fitaccen jarumi ne da zai iya salon waka biyu yayi ta nanaye kuma yayi salon hausa hip hop to ita ma diana haka take.
Wanda zakuji yayiwa budurwa wasa ne inda yayi kokari sosai wajen yabo da jinjinawa sarauniyarsa.