KannywoodUncategorized

Lafiya Ta Samu: Jaruma Maryam Yahaya ta shilla ƙasar Dubai (hotuna)

Lafiya Ta Samu: Jaruma Maryam Yahaya ta shilla ƙasar Dubai (hotuna) Tauraruwar fina-finan Kanywood Maryam Yahaya ta shilla ƙasar hadaddiyar Daular Larabawa wato Dubai, bayan da jikinta ya yi ƙwari kamar yadda jarumar ta wallafa a shafinta na Instagram a yammacin jiya Asabar.

Lafiya Ta Samu: Jaruma Maryam Yahaya ta shilla ƙasar Dubai (hotuna)
Jaruma Maryam Yahaya a ƙasar Dubai

A cikin watan Yulin shekarar 2021 ne aka dinga yaɗa hotuna tare da labarin rashin lafiyar tauraruwar Kanywood, inda wasu ke cewa an yi mata asiri ne akan ɗaukakar da ta samu a masana’antar.
Lafiya Ta Samu: Jaruma Maryam Yahaya ta shilla ƙasar Dubai (hotuna)
Maryam yahaya

Labarin rashin lafiyar Maryam ɗin ya ɗauki hankalin al’umma musamman a shafukan sadarwa na zamani. Sai dai jarumar ta bayyana cewa tana fama da cutar maleriya da taifod.
Lafiya Ta Samu: Jaruma Maryam Yahaya ta shilla ƙasar Dubai (hotuna)
Jaruma maryam yahaya

Jaruma Maryam Yahaya
Inda ta ce ba gaskiya bane kan raɗe-raɗin da ke cewa an yi mata asiri ko jifa.
tun a lokacin hotunan sunka jawo cece kuce wanda ya sanya irin tun jikinta bai murmure sosai ba mutane da har abokan sana’antar suke bata shawara ta dauka daukar hotuna sai ta samu lafiya.
Lafiya Ta Samu: Jaruma Maryam Yahaya ta shilla ƙasar Dubai (hotuna)
Maryam yahaya tauraruwar kannywood

Inda wasu kuma suke bata shawara da cewa wannan ya zamo izna a gareta ta tuba ta komawa ubangiji ta daina wannan sana’ar amma dai yanzu kam tana dubai wajen dauke farali.Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button