[Bidiyo] Yadda kishiya ta kashe yar kishiyarta saboda zatayi aure

Innalillahi wa’innah alaihi raju’un duniya ina zaki damu wannan wane irin kishine wanda yabar uwar ya koma ga yarta, a majalisin karatun malam ya bada labarin wata kawa ta raka wata matar aure zuwa inda boka tace masa yar kishiyar tace zata aure har an sanya rana amma ita batason yarinyar tayi aure. Sai yace … Continue reading [Bidiyo] Yadda kishiya ta kashe yar kishiyarta saboda zatayi aure