Labarai

[Bidiyo] Yadda kishiya ta kashe yar kishiyarta saboda zatayi aure

[Bidiyo] Yadda kishiya ta kashe yar kishiyarta saboda zatayi aure Innalillahi wa’innah alaihi raju’un duniya ina zaki damu wannan wane irin kishine wanda yabar uwar ya koma ga yarta, a majalisin karatun malam ya bada labarin wata kawa ta raka wata matar aure zuwa inda boka tace masa yar kishiyar tace zata aure har an sanya rana amma ita batason yarinyar tayi aure.
Sai yace me kike so ayimata tace a kasheta sai ya dauko kwarya yana zuba ruwa ya barbada garin magani sai ya kira sunan yarinyar sai ga yarinya cikin kwarya tana dariya.
Karanta wannan
Yan Bindiga Sun Kashe Mata Da Yara Kusan 20 Ana Tsaka Da Sallar Juma’a A Kauyukan Zamfara
Sai da muka kaiwa ƴan bindiga Naira N500,000 da kiret 6 na Giya kafin su saki saki ɗan uwan mu
Abinda ke cikin Tiktok fito-na-fito da Allah da tallata aikin Shaidan – Dr Mansur Sokoto
Sai ya dauko allura yana chachakawa yarinya a cikin ruwan kwarya kawai sai ankaga yarinya tana ihu, suna dawowa gida sai sunka tarar ana shirye shiryen jana’izar yarinyar, shine abokiya da ta raki wannan kishiyar ta tona asirin yadda abun faru.
Akwai abubuwa na sherin bokaye da labari masu bada mamaki da tsoro a cikin wannan faifan bidiyo. Gashi nan ku saurara kuji.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

  1. Pingback: Shin Da Gaske Malam Bashir Ahmad sokoto bashi da Lafiya yana neman taimakon kudi wajen Mutane? – HausaLoaded.Com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button