[Bidiyo] Alhamdulillahi Farin cikin sojojin Nijeriya da annashawa kan cin galabar boko haram a dajin sambisa

Labari mai dadi da majiyarmu ta shafin hausaloaded na samu daga wani fitaccen mai sharhi akan tsaro a nijeriya mustapha sarkin kaya ya wallfa faifan bidiyo a shafinsa na sada zumunta facebook mai mintuna 2, sojojin nijeriya na murna da rangali cikin dajin domin samun nasarar fattatakar kungiyar yan ta’adda boko haram da ke arewacin … Continue reading [Bidiyo] Alhamdulillahi Farin cikin sojojin Nijeriya da annashawa kan cin galabar boko haram a dajin sambisa