Hausa Musics

[MUSIC] Nura M Inuwa – Wazirin hausawan Turai Prof Gwarzo

[MUSIC] Nura M Inuwa - Wazirin hausawan Turai Prof GwarzoWannan waka ce da Nura M Inuwa mai taken ‘wazirin hausawan turai’ kun san kowaye yake nufi da Hakan.?.

Prof Adamu Abubakar Gwarzo ne wanda babban professor nan da yake taimakawa al’umma da nuna cewa a koda yaushe wanda yafi wani karfi ya taimakeshi.

Wanda Nura M Inuwa yana daga cikin mawakan wannan professor ya rera masa waka akan mukamin sarautar wazirin hausawan turai.

DOWNLOAD MP3
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? ?‍?
? Hi, how can I help?