Hausa MusicsUncategorized

[MUSIC] Nura M Inuwa – Nasarar Allah American University

Wannan waka ce da Nura M Inuwa mai taken ‘Nasarar Allah American university’ kun san kowaye yake nufi da Hakan.?.
Nura M inuwa ya wake Makarantar maryam abacha american university da ke kasar Niger.
Wanda Nura M Inuwa yana daga cikin mawakan wannan professor ya rera masa waka akan mukamin sarautar wazirin hausawan turai.

DOWNLOAD MP3Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button