Hausa Musics

[MUSIC] Dan Musa – Yama Yama

[EP] Dan Musa - New Album 'Turare'
Dan Musa albishirinku Ma’abota sauraren wakokin mawaki Dan Musa Prince ya fitar da sababbin wakokinsa a cikin kundin album mai taken Turare album.
Dan Musa Prince mawaki ne da ya shahara wajen wakokin soyaya wanda itama wakar mai taken ‘ Rayuwa ‘ akwai kalman soyayya sosai a cikinta wanda yayi tare da Ali jita.
A cikin mun zo muku daya daga cikin wakokin mai suna ‘ Rayuwa’ wanda tana daya daga cikin sabon kundin wakokinsa na 2022.
Sai kuyi amfani da download mp3 wajen saukar da wakar.

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

  1. Pingback: ALBUM: Dan Musa – Turare Complete Album Mp3

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button