Hausa Musics

[MUSIC] Abdul D One – Lamba mix

[MUSIC] Abdul D One - Lamba mixAbdul d one ya fitar da sabuwa wakarshi ta farko a cikin sabuwa shekarar 2022 mai suna ‘Lamba mix’

Abdul D one matashin mawaki da tauraronsa ke haskakawa sosai wanda shima yayi fice wajen rera wakoki wanda bai neman dogon bayyani.

Zaku ji yadda ya tsara kalamai sosai a cikin sabuwarsa mai suna lamba mix.

DOWNLOAD MP3
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? ?‍?
? Hi, how can I help?