Labarai

Ina Goyon Bayan a kashe Wanda ya kashe Hanifa A Bainar Jama’a – Aisha Buhari

Ina Goyon Bayan a kashe Wanda ya kashe Hanifa A Bainar Jama'a - Aisha BuhariUwar Gidan shugaban Ƙasa A’isha Buhari Tayi Kira Da a Rataye Wanda Ya Kashe Hanifa a Bainar Jama’a
Cikin wani bidiyo na Malam Abdallah Gadon Ƙaya da yake cewa; ya kamata a kashe Abdulmalik, uwargidan shugaban ƙasa, Hajiya A’isha Buhari ta goyi bayansa inda ta saka bidiyon a shafinta na sada zumunta tace muna tare da Malam.
Abdulmalik Tanko dai wanda shine shugaban makarantar Noble kids Academy dake Kawaji a Nasarawa dake Kano, ya amsa cewa shine ya kashe Hanifa.
Inda ya bayyana cewar, yayi amfani da maganin Ɓera ne wajan kisanta, tare da sanya gawarta cikin buhu ya binneta.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button