Labarai

[Bidiyo] Yadda Boko Haram sunka kai Hari A Makarantar Sojoji ‘Army university’

Fitaccen marubucin nan datti assalafy ya wallafa rubutu tare da bidiyon yadda boko haram/iswap sunka kai hari a makarantar sojoji wanda wannan mummunan labari ne irin wannana waje ace ankai hari.

Ga yadda fitaccen marubun ya wallafa a shafinsa.

NIGERIA A YAU

Shekaran jiya Laraba, annoba ‘yan Boko Haram/ISWAP sun kaddamar da harin ta’addanci a jami’ar Sojoji Nigerian (Army University) dake karamar hukumar Biu jihar Borno

‘Yan ta’addan sun samu nasaran shiga sashin koyar da nazarin zaman lafiya na jami’ar dake garin Buratai a karamar hukumar Biu wato (Tukur Buratai Centre for Peace Studies) kamar yadda zaku gani a bidiyo

Hakika wannan babban kalubale ne wa Maigirma Shugaban kasa Muhammadu Buhari Maigaskiya, ba shakka an dabaibaye shugaba Buhari da rahotannin karya akan tsaro

Muna fatan Allah ya mana maganin maciya amanar tsaron Nigeria. “
One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? ?‍?
? Hi, how can I help?