Kannywood

Adam A. Zango da gidauniyarsa ta (Zango Intervention Initiative) zasu koyar da matasa guda 200 sana’a

Adam A. Zango da gidauniyarsa ta (Zango Intervention Initiative) zasu koyar da matasa guda 200 sana'aA yau din nan ne muka samu labari daga kafar sada zumunta ta instagram ta babban mai bada umurni Falalu dorayi ya wallafa a shafinsa inda yayi rubutu kamar haka.

Adam A. Zango da gidauniyarsa ta (Zango Intervention Initiative)
tare da hadin gwiwar gidauniyar
(Free Light of Nigerian Youth Foundation)
Sunyi Babban Yinkuri na gina MATASA maza da mata har guda 200 Ta hanyar koyar da su sana’o’i dogaro da kai.

Madallah da wannan kokari
Allah ya kara suttura yayi albarka.
@adamazangoofficial_”

Tabbas wannan gidauniya da jarumi da sunka dauki wannan nauyin taimakawa matasa abu yayi kyau muna fatam Alkhairi Allah yasa kowa ya amfana amen, muna kira ga sauran jarumai da masu hannu da shuni da suma su shigo su taimaka da tasu gudumuwa.

Allah ya sakawa wannan gidauniyar da jarumi adam a zango da alkhairi amen.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? ?‍?
? Hi, how can I help?